ZaMaN AuRe -SUTURA -Chapter 7 ORIGINAL

preview_player
Показать описание
Shiri ne Dake Nuni Akan Zamantakewar Aure
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Masha Allah gaskiya wannan shiri na qayatar damu muna godiya sosai Allah ya qara basira

khadijamuazu
Автор

mash Allah muna godiya Allah YAKARA BASIRA mai amfani duniya da lahira amin Dan annabi ❤❤❤❤❤

AminaMoon-en
Автор

Masha Allah gsky shirinka yana fadakarwa sosai Allah yakara basira ❤

FalmataUmarBotum
Автор

اسلام عليكم ورحمه الله وبركاته ماشاء الله تبارك الرحمن بتوفيق الله يحفظكم الجميع ويسعدكم وانت شكرا لك اخي الفاضل بتوفيق أن شاء الله

ابوناصر-تك
Автор

Ya kuké making off na Shiga tchinkin all films inku, haba ahmed bifa?ku duba

habibatasaniissoufou
Автор

Gsky Ina Jin dadin kallon series dinnan Amma gsky biffa kake kana ban mamaki yadda kake gidoga a film din Nan ka iya basarwa

IdrisSalehmarke
Автор

Dukansu fa a gida ɗaya suke side daban daban 😂😅😅

IsaYusuf-nn
Автор

Wai ba'a sake bane. Kuma shi muna jin barci fa

Auwal-Muhammad
Автор

Wlh Yaya Sule wnnan yaudara ce 😂😂😂😂😂😂 Lokaci bako ne

mohdsunusimohd
Автор

Cabbbb sannu mar'atussalaha😂😂😂 meson mijints ys auri karuwarsa

MaryamAlhassan-jubq
Автор

Wetin dey happened ahhh editor how market 😂😂😂😂

aishaabubakar
Автор

Yada Action kumah
Mantuwa akaiii ne 🌝

NanaKhadija-df
Автор

Kana yawan samun wnn matsalar haka afilm din amaryar tiktok😂

Nasibamuhammed-ms
Автор

HABA DIRECTOR MAGANARKA TA FITO DA YAWA

sab
Автор

Nifa kwatakwata wannan bifa be iya film bah wlh duk films dinshi babu me ma ana saiyafara rimi rimi saiya dakatar da film km ba awannan episode din maganar director yafara futowa bah

Snuurrdangwaggo
Автор

Kaka Amadu tumbinka yafara girma kana motsa jiki 😅😅😅

NISAUSSUNNAH
join shbcf.ru