Asalin shantu da mata ke kida da shi

preview_player
Показать описание
Kun san shantu wanda matan Hausawa ke kiɗa da shi?
Kun san asalinsa kuma kun san yadda ake kaɗa shi?
Domin ƙarin bayani ku zo mu bi Maryam Yusuf Kabara, wata ƙwararriyar mai kiɗan shantu don ganin yadda ake kaɗa shi, da irin waƙoƙin da ake yi, sannan mu ji asalinsa har ma da yadda ake samunsa.

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wanan magana ba gaskiya bane amadou koren daga turawan Faransa suka kachechi ama bamutan Kano tsohuwa kibibiyi tarihin amadou koren daga

SaloufouZakaria-ekhj
Автор

Wannan tarihi ba gaskiya bane sarki Alou tserewa yayyi yabbar kano

AbdoulaziziAbdoulazizi-jk
join shbcf.ru