Auta Mg Boy - Linzami Na (official video)

preview_player
Показать описание
#AutaMgBoy #LinzamiNa
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Don Allah ka rinƙa sa rigan Hausawa. Shigar da kake yi shi ke kwafsawa a videos din ka.

Wakar ka akwai dadi, ba mu da kaman ka a mawaƙan Hausa.

❤❤❤❤

ahmadbala
Автор

CONGRATULATIONS🎉 AUTA MG, you have revived withered leaves that got dried out of toxic Love, may your reward be with ALLAH❤😊. SOYAYYA sai an waake ta take samun manufa❤❤❤

sabiyyahaffandi
Автор

Masha allah yayi kyau my boss allah ya albarkaci rayuwa my boss ❤❤❤❤❤❤🎉🎉

Saminoupac-z
Автор

Auta MG you are gifted, your melody calm my heart ❤❤❤

MusaHabiba-blow
Автор

Wakar nan gaskiya tayi dadi so much I'm so proud of you auta

SaliuUsman-dzos
Автор

Duk wanda yaji dadin wakan yamin like 😊 ❤❤❤❤❤

fatemaMuhammad-dzbl
Автор

Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤

YakubouMaliki
Автор

Gaskiya ba laifi Allah ya kara daukaka

nazirjibbo
Автор

Wakar soyayyar ma har tafi soyayyar dadi💙💜💖💖 special thanks my gee

kycsynch
Автор

Merci Auta mg boy toujours c'est Macha Allah 🎉

SiddanmusaSiddanmusa-yi
Автор

wannan wakar kullum sai na saurara domin tana tunomin da wata budurwata wacce ta rasu a 2004.

Allah yajikanta

mukhtargarbakobi
Автор

This track should have 100M views by now

abubakarsadiqmuhammadwajir
Автор

Masha Allah auta best song of the year

isaarikya
Автор

Wallahi kuna dacewa da yariyar nan a wakokinka

NanazalekaIbrahim
Автор

❤❤❤❤ duniyar waka sauti Mai dadi fatan alkairi, auta mg boy 🎉🎉🎉ba karya ❤❤

NuraLtboy
Автор

je suis malien franchement je vous kiff🤝💯

MomoDoucoure-beif
Автор

Watching from kambari karim lamido local government of taraba state of Nigeria

kambaritv
Автор

Wai wake sama auta m.g tufa gaskiya bako kyautawa

sunnahtakatsaba