Jaruma Sadiya Kabala bayan mutuwar aurenta ta saki wasu zafafan hotuna masu daukar hankali

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Yan'uwa, Ku fahimci wannan waqar tana da ma'ana, Allah yabaki wani mijin na gari

sakinamuhammad
Автор

Masah allah ni wakarcima tafi burgimin

mamiaisha
Автор

Alah ya kyauta sadiya alah yasa hakane mafi alkairi agareki yabaki miji nagari

Fatima-xjpf
Автор

ikon Allah yaushe akayi aure harya mutu to Allah ya kawo miji nagari Ameen

fauxiyyaalhassan
Автор

Ko mata sun kare bazan auri 'yar film ba

Alkaliimantv
Автор

Allah yabakimiji nagari mutuwar aure aibakanki farauba dama Allah yariga yatsara lokacikadan xakurabu shiyayrashi

amenahamenh
Автор

ni dai yadda wakar tahadu banso tazo anannba

UsmanUsman-bllj
Автор

Allah sarki allah yaba ta miji nagarii😢

najaatubiki
Автор

Allah yasahakashiyafi alkhairi, Allah yakawomiki nagari, ameen

maimunabala
Автор

amma wasu pics tun kafin tayi aure tayi su

habibaidrees
Автор

Allah yasa haka shi yafi alkairi allah ya baki miji nagari

aishanasirzango
Автор

Kamar wanda take jiran auran yamutu tadora hotuna

harissasabiuahmedfaski
Автор

A duniya taki sabuwa to Allah ya kyauta Allah ya shirriyemu

ramlatmohammed
Автор

Allah sarki Amman Ina tinanin wannan wakar shine jawabinta

mamanhusnafatima
Автор

To ALLAH kywta Sadiya banji dadin mutuwar awrankiba sabbida gurin kowace mace dakin mijinta
Inaimiki adu a ALLAH yakawa nagari ameen

marrymmoraaturomanadalamba