CATIZEN AIRDROP WITHDRAWAL IN BINANCE AND BYBIT.

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Muna godiya kwarai da gaske. Allah yakarawa rayuwa albarka yakuma kara basirah 👍✅🥰🥰🥰

sulaimansalisu
Автор

Sadiq Tech. We are learn, and we will keep on learning.
Let love lead!

sulsonventures
Автор

Slm
Allah yasaka da alheri,

Amma gaskia shawarata shine kadaina tsawaita video Dan Allah. Domin yana tsayi sosai yanasa bana iya tsayawa na kalla dukka sabida aiki.

abubakarinuwa
Автор

Wlh allah yasakama da alkhairi dan acikin makaranta muke

HassanAliyu-qw
Автор

Kai. Kadai nake fahimta fiye da kowa a harkan nan

belloabdullahi
Автор

Masha Allah ubangiji Allah yakara basira

maryamtv
Автор

Thanks again 🙏 my boss Abubakar Muhammad Numan

AbubakarMuhammad-xl
Автор

Dan Allah Kamana bayanin yanda Zamu sama CATI dinmu akan bitget wallet mun gode Allah kara basira

AbdullahiAbubakar-zh
Автор

Ni banga nawa ba tun jiya nake dubawa amma har yanzu be iso cikin wallet din ba😢 dan Allah yaya zanyi in ganshi

bilkysoomusa
Автор

Barka da Safiya Tomarket Sunkawo wata Akuati cikin account dina

YahayaUsman-ot