Nazeer h Maiatamfa Ft Ummi Gidado - YAR SHILA (OFFICIAL VIDEO)

preview_player
Показать описание
#Maiatamfa #UmmiGidado #YARSHILA
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Macha Allah tayi dadi sosai soyayya soyayya soyayya ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

MohamedAminu-upcc
Автор

Gaskiya idan ban auri yarinyar nan bafa za'a sami matsala ❤😢

lukopshare
Автор

🎉 Masha allah allah yakara basira ❤️😮😊

UsmanHassan-go
Автор

Masha Allah
Allah yakara nisan kwana da daukaka

Ummu-SamhaAbubakar
Автор

Waka ta waku daga hanun Babban mawaki gaskiya kayi kokari Allah ya kara daukaka

AishaTANIMUTANIMU
Автор

My wow congratulations my guys Allah ya kara daukaka🤲🏻

NuraMgkure
Автор

Masha Allah
Wallahi a ko wanne lokacin na wannan waka lna Jin nishadi

AbbanSadiq-kw
Автор

Waw nice song king of Hausa hip Pop Dj Ab

AnasAnasto-ox
join shbcf.ru