Tsakanin Farfesa Maqari da Farfesa R/Lemo jawabin Shiekh Ibrahim Khalil

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wannan matsalar malumai ne...
Muna musu fatan Allah ya hadamu da manzon Allah S . A. W

SamailaHashimu
Автор

Gaskiya maluman ahalussunna kuna bani Shi awa sabo da kuna da kawaicine,

IbrahimMuhammadMakarfi
Автор

Maa Shaa Allah Allah yasaqa da alkairi

dangungu
Автор

Gaskiyane Mallam munafata Allah yakarama lfy da nisan kwana ameen.

mahmudsunusidarma
Автор

Allah Ya saka da alkhairi, Ya jama'a su fahimta

nalado
Автор

RIJIYAR ILMI DUNIYA NE MALIYA KIN SHAFE KUDUDDUFAI

aliyuadam
Автор

Mallam Allah yakara maka lafiya. Allah yasaka maka da alkhairi. Ameen

yusufababa-jhlo
Автор

Gaskiya dai maganar daidai abarwa kowa kayanshi babu yadda za, ace dan leke yafi mai gida sanin abin dake cikin uwar dakin shiba kuma yakayi mishi gaddama

NuhuIsah-of
Автор

Wato dattaku duniya ne. Kahga hankali aladji. Allah Ya kaara wa rayuwa albarka Malam.

LeelLanguageAcademy
Автор

Mungode Malam Da Fahimtar Damu Mabiya Don Gudun Zamewa Allah Ya Kara Hada Kan Alummar Musulmai Bijahi Rasulillah 🙏

Muhd_Sagir
Автор

Allah ya Saka da mafifitan alkhairai duniya da lahira Malam. Wallahi mun fahimta

muhammadmuhammad-qcuv
Автор

Maqari Dan Tsiton Dan Darikan Tijjaniyya ne mai katsalandan a fannin da bashi da cikakken sani. Maqari rikitaccen dan failane na inyass

muhammadgonia.
Автор

Wai miyasa kuke hada prof maqari dawani bawahabiye

AbdulrasheedUmar-ov
Автор

Yo in ba Africa (Nigeria) ba Wai yaushe Malamin Luga zai soma baki inda ba faninsa ba. Kawaii domin burge jahilai.
Kai Allah ya cautata.

coucoustats
Автор

Rikiyar lemo prop ne a bangaren hadith, shi kuma makari prop ne a bangaren yaren larafce saboda haka rijiyar lemo yafi bakari hujja

AbubakarIsyaku-gg
Автор

Prof MAQARYACI, yashiga fannin daba nashiba....kuma bai kamata yafadi hakaba

muhammadsani
Автор

Allah ya saka da alkhairi;
ai laifin mai babban baki ne, yasan a kwai sabanin sbd neman follower's shi yasa yake ta tada zancen.

kamaladeenhamisu
join shbcf.ru