Yadda Zaka Ajiye Lambobin Wayarka Akan Gmail Dinka | How To Save Your Phone Contact On Gmail Account

preview_player
Показать описание
#KwanaCasa'in #Arewa24 #DadinKowaWasaFarinGirki #Hausa

A yau zan nuna muku yadda zakuyi saving din lambobin wayar ku akan gmail account dinku.
Abu mafi muhimmaci anan shine idan kayi saving din lambobin wayar ka akan gmail dinka, to ka huta da fargabar batan ko sacewa. da zarar ka canja waya, email dinka kawai zaka saka akan sabuwar wayar ka sai ka dawo da lambobin ka cikin sauki ba tare da bata lokaci ba.
Abu na farko shine:
1. Ya kasance kana gmail account akan wayarka.
2. Ya kasance kana da data kuma ka kunna datar a wayar ka.

Kar ku manta ku danna SUBSCRIBE sannan ku danna kararrawa.

Asha Kallo lafiya.

Nine dan uwan ku Salman Garba
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Hello my friend, thanks for your videos!! Have a great evening!! Cool toys as usual 😀👍😀

tottirik
Автор

Wannan bidiyo baiyi kyau ba Saboda baya da volum

murtalahassan