Isah_Ayagi_Nayi Nisa_(Viral Music video)2022

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Ok 👍👍👍 wuta Allah ya Kara muku daukaka

AGOULMAWA_TV
Автор

Macha Allah Allah ya kara basira da daukaka 👨‍❤️‍💋‍👨 daga Niger 🇳🇪 Niamey muna jira koda yaushe mu gani ka saki Waka Macha Allah Macha Allah

nassergbdtv
Автор

Masha Allah
Issah Allah yabiya yakare nisan kwana sa daukaka Kuma da baseera
Allah kareka da masu hasada
Kosunso kobususo na gaba yaci gaba na baya sai hange inayin Kah 👍👍👍👍👍

idrissabilo
Автор

Allah ya Kara basira issah ayagi gaskiya Macha Allah

sabiousabiou
Автор

Macha Allah yayi Allah taimaka duniya da lahira

salmhaji
Автор

Allah sarki isa ayagi naka dabanne wlh Ina mutukar kaunarka salonka yayi isa ayagi Kai mutumne mai sanin yakamata kalamanka wlh suna. Ratsa zuciyar masoya

buharibmansurkt
Автор

Mashaa Allah, Allah ya kara basira ina yinka 🌹👍

ummuaishahi
Автор

Godiya muke Allah yakara basira da hazaka Mai gida isah ayagi

nurahalilu
Автор

Macha allah mai gida issa muna tare dakai

illahalirou
Автор

Allah yakara basira da daukaka isah ayagi daga masoyinka Dan liman funtua

Danliman
Автор

Allah yakara daukaka masoya daga Libya

maarufmaaruff
Автор

Allah ya Kara daukaka isah ayagi shugaban mawakan hausa

ShamsuSalisu-wdpf
Автор

Masha Allah oga Isah Allah ya kara basira

albinsabiuhamza
Автор

Allh Chi kara basira da kaukaka Dan ayagi

oumarfaruk
Автор

Allah yafaranta Maka Rainka Yabaka lfy d Nisan kwana

aliyumuhammad
Автор

Yaya isah inason saboda Allah, kaima don Allah kaima kanunamin kyauna

yaroashaka
Автор

Da yardar Allah malami na a Waka ni dalibinka Mai kwaikwayon ka

kudaltv
Автор

Masha Allah yayi kau sosai 👈🇳🇪💯💯💯💯💯💯💯💯💯👍🥀💐🥰💖👈🥰👈👍

Issanigertv
join shbcf.ru