TAURARONA (Official Video Song ) Adam A Zango - Rukky Alim - Sadau Pictures - Hairat Abdullahi

preview_player
Показать описание
#sadaupictures #kannywood #kannywoodstars #2025
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah ya shiryeku amma kuna cutar da sakon Manzo SAW kuna fito na fito da maganar Allah

sakinadeeni
Автор

Kar amanta da yawaita salatin annabi s a w

abbaazango
Автор

Wannan Anna kuka burge Amma bamuba mabiya manzon Allah (SAW)

HudumuhammadHafsat
Автор

Rayuwa kenan, da ku kuke sasu a film kusa su zubar da mutuncinsu ku biyasu, yanzu Kuma su suka biyaka kke zubar da naka mutuncin. Kuma wallahi wannan baze sa kayi kudi ba. Ke Kuma na Baki shekara biyar, ko kinyi ba Wanda zaki burge!! Itama sadau din da Dane zatayi amma yanzu ko tayi ba me kalla!! Allah ya shirya

Aishaibrahimyau
Автор

Gaskiya Adam-Zango abar yara yanzu wannan harka, ...abu ba kyau.

yusufmuhammed
Автор

Fantastic my boss Adam a zango Allah ya Kara basira da Nisan kwana ogah na

farukumagaji
Автор

Waka tayi, Amma yadace Adam zango ya karanci al-adar larabawa na sarakuna masu alkyabba, dacewa yai ace yana zaune ne anata yimasa fadanci da hidima. Amma ta Yaya zaace sarki ya mike yana rawar night clubs

umaribrahim
Автор

Wakar salim smart duniya nee 😜 All the best 👌❤❤❤

KamalBinSaeed
Автор

Rukky alim Adam a zango ❤❤❤ nice much love ❤🎉

samailaisma-ilisahnarwa
Автор

Macha allah allah yakara daukaka da basira Adam azanga❤

zakariyaouIlliassou-fpmy
Автор

An kusa fara rungume rungume knn a kannywood😢😢

aminullarh
Автор

Gaskiya ruky allim akwai manya manya jarakunan rufaida 😊

IbrahimSani-is
Автор

wanna rashin tarbiyane kayi shiga irin na manyan malamai na addinin musulunci kazo kana irin wannan shegan taka please don ALLAH kadai shigar masu mutunci kana zubar musu da mutunci idan zakayi shiga kayi shiga irin naku na marasa kunya amma wannan shigar dakayi kana wanna rawa bata daceba

AbubakarUmar-jnxx
Автор

Nice artwork and keep it up. I don't understand the idea behind Adam A zango combining Hausa native wear with that of the Arab. He should have used the white thobe at least to be closer to perfection. My observation.

Abbati
Автор

Haukan banza kullum Abu daya Babu Wani Abu na amfanar al'umma

JameelYousoup
Автор

Ku fadi Alkhairi ko kuyi shiru.
Allah yasa mu dace

malikinafissa
Автор

dan Allah film ne koh waka godiya zuwa ga king of kannywood in all time

khalifamuhammad
Автор

Haba Adam a zango ka tsufa da hawan Waka

AminuBakkai
Автор

Masha Allah Allah yakara sutura my boss 👑👑👑👑

BasiruUmar-jqyx
Автор

Adam a zango always delivers
He's best actor true king

fahadahmadsaleh