W- COIN PRE - LISTING REWARD UPDATE.

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Munagodiya sosai oga Sadiq assuming we have many people like you in this space da ba wannan ake magana ba ❤ thank you so much Allah ya kaimu

hassankati
Автор

Amin ya Allah ....mun gode sosae wlh ....

IdreesAbdullahi-pq
Автор

Alh SadiQ good brother May Allah help you and achieve your ambition

SalisuIsmail-tw
Автор

W/kslm! Me gida
Allah yakara Suturah 👏👏
Always respect 🫡 my mentor 🥰

NuraddenHusseinyau
Автор

Muna godiya oga Sadiq Allah yakara basira

IbrahimAliyu-sm
Автор

Amin y hayyu y qayyum, Allah y qara lpy 💯

AuwalAminu-yu
Автор

Wallahi muna mutukar jindadi abun da kakeyi wajen wayar da kan mu da kawo mana abubuwa da suka dace Allah ya saka da alkairi jin dadin hakan yasa nake ta turawa abokai na link da wannan channel din domin yin ma subscribe da ci gaba da bibiyar ka domin nasan zasu karu 🙏✌️
Zamu jira bayan sallah insha Allah

abdulBM
Автор

Allah yakarama annabi dajara
Oga sadiq ya maganar tapcoin please ❤

NuraAbdulkadir-hn
Автор

Masha Allah akoda yaushe ni Kaine kadae nafi yarda dashi duk Wani influencer agurina bayanka yake..yau Tonxdao sunbude shago ma'ana dae mining na kyauta yaqare sae ansa Stars kuma akwae wani Qaton shago na star So ya ingancin Tonxdao yake kuma miye potential dinsa Bani kadae ba da yawa nasan zasu so Kayi bayani damgane dashi nagode Bashirmustapha suleman.. peace

BashirMustapha-cw
Автор

Dan Allah amana video bank verification setting na geegpay mana

SaniAmina-iq
Автор

Salm walh tunsanda Allah ya hadani da maln sadiq bankara fuskantar wulaksnci ba akan harka mining ko crypto Ina ronkan Allah yakarawa rayuwarka albarka yasakamaka da alkhairi

muhusiniyyasunnahtv
join shbcf.ru