Daurin dankwalin zamani | 4 Easy Ankara Head Styles

preview_player
Показать описание
Assalama alaiku jama’a. Barkan ku da sake dawowa sabon video na. A yau zan nuna muku yanda ake daurin dankwallin atampa mai sauki.

Don ganin sauran videos game da dauri👇🏻

Kada ku manta ku danna subscribe,like da kuma kararrawar sanarwa. Kuyi comment akan abinda kukeson koya game da kwalliya yanda zan san me kukeso a dinga koya muku.

Zaku iya bina a shafukana na yada zumunta👇🏻dan ganin qayatattun kwaliya

DISCLAIMER: Ban yarda wani koh wata yayi amfani da video na bah wajen koyawa mutane makeup online bah. Sannan duk wanda ya dauki video na yayi hakan,za’a ci shi tara mai yawa.

DISCLAIMER: No one under any circumstance should use my video for online class or collect money from people using my videos to teach makeup. Anyone who does that shall be sued for infringement.
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Thanks sis style 2 is my favorite. I liked it and have been practicing it. This is very helpful for someone like me who finds it hard to change Ankara style.

malamarkudi
Автор

my sister. MashaAllah keep going love ❤

usaidsulaiman
Автор

This was really helpful, Please do for small head tie😍

amosabigail
Автор

Sis Dan Allah normally yadi nawane ake cire dankwalin atamfa ko shaddah?

yaameera
Автор

You people should watch this and learn woo 😍😍

bitsofmaria
visit shbcf.ru