Sadiq Saleh ‐ Yalon kati (Official Video)

preview_player
Показать описание
Yalon Kati Official Video

starring Ruky Alim

Directed by MSK

#sadiqsaleh #music #video #yalonkati #hausamusic
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

This track is on repeat. I don't even understand the lyrics as Yoruba boy. All I know good music has no boundaries ❤

onioyewole
Автор

Wow ♥️ Allah yaqara daukaka wlh wakar tayi mugun dadi

nabilsappo
Автор

Macha Allah Allah ya kara basira sadiq.

AliFarida-myrv
Автор

Dukduniyar mawaka bantaba son wakarwani kamar kaiba auta, mg boy Allah ya karadaukaka

SadiyaMuhammadSadiyaaliyu-sm
Автор

Nie ruky alim wlh tafiyarki da salonki naburgye ni sosae Allah yakara daukaka ❤

AsiyaJibril-mo
Автор

Masha Allah aiki yayi kyau Amma Dan Allah MunA so idan zakai videon ko Wuya ko dadi kayi Shareef fateeha

Mdoneshareef
Автор

My best actress and my best singer. Kudos to you guys, u really kill it

usmanmuhammad
Автор

Takwara allahbya taimaka dan isar annabi Muhammed sallhu alaihi wasallam

Sadiqumar
Автор

Masha Allah wakar tayi dadi sosai sai dai bakamata ana rawa sosai afwan ❤

Princealiyuzakeey
Автор

Hmmm 9nice mai gida Sadiq wannan tayi ko achan

abdullahimurtala
Автор

Wooow! Really love dis! Nice song Allah y kara basira

safiyatabdul-ddyx
Автор

gaskiyane sadik saleh allah Kara daukaka

zuwantanetv
Автор

Macha Allah je l'aime ça dan saleh❤

Queen_minat_officiel
Автор

Hmm gaskiyane megida allah yaqara basira

SunusiismailS.f.global
Автор

Really nice job I really like the concept the gaffers did a really nice job cinematographer too I'm gonna rate it 8/10 keep it up Bro 🙌🔥🔥

PnGraphy
Автор

Amma dai a garin yan katako akayi wannan video din. Wallahi yayi kyau sosai naji dadin ganin shi . Allah ya kara basira

fauzuddeenmahmoud
Автор

new vibe from my man, keep it up, very nice

munzaliwakilimiga
Автор

Don Allah ka daina sa qananan kaya, manyan kaya suna maka kyau wallahi

isiakalawal
Автор

Nice one
Mai zamani
Keep it up
❤❤❤

rufaiadamu
Автор

Waqa ta yi dadi… an baza talent anan. Matsalata daya kayan da kuke sawa basa portraying Hausa culture sam…

ayeeshchuchu
welcome to shbcf.ru