KE DUNIYA SEASON 3 EPISODE 31 WITH ENGLISH SUBTITLE.

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Masha Allah muna godiya sosai Allah kara basira da daukaka mai amfani from 🇸🇦 🇳🇬 ✌ ❤ 💖 🙏

kadeejahsalisu
Автор

Alhj Allah ya sine manka akikin wanan film

Abdoulamoustahpa
Автор

Masha allah but gsky banajin dadin wannn scene din

DanBTR.
Автор

Banyi tunanin ke duniya zai ƙara kyau haka ba

abubakariliyasugarba
Автор

Ni ina so na gane please. Shin wajen editing ake samun matsala ko ina sbda wani abun se a fade shi kana expecting ya faru a nxt scene but se ayi kwanaki kafin abun ya faru. Kamar inda boka yace ma alhaji duk matar da ya fara gamuwa da ita idan ya dawo ya saketa amma shiru kake ji.

ishaqmahmud
Автор

Ya kamata matarnan a saukemata taurin kanta jiji dakai alfahari da mallake miji . Nafara tsanata

MoussaAssoumane-wlkp
Автор

Gaba daya hausa saeries basuda wata talla sai lalata bamuda wani ci gaba sai na jmaai qanqanciwar gaba gaba ba ya tashi kukuma qanjamau watu h i v

danhausa