Hamisu Breaker - yar arewa (official video) 2021

preview_player
Показать описание
#HamisuBreaker #amjadrecords
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Masha Allah ubangiji Allah ya Kara daukaka da basira me dorewa dan albarkar annabi s a w kuhuta lafiya breaker

itzjerwaheer
Автор

Masha Allah yallabai @hamisu_breaker_dorayi allah yakara daukaka fiye da tinani ka yallabai inayinka wlh good 💔💔🖤

rabiuhamisunabreaker
Автор

Mashaa Allah Allah ya Kara basira da daukaka ya koma karika yallabai

hariyadam
Автор

Gaskiyya hamisu break kayimin waka manah Dan allah Mai Dadi ramlat bansan mesa bakwayawanyi wakar sunanmu ba

SayudiAliyumagyau
Автор

Allah yakara jagora mai lokaci Allah yakara basira breka kana lokaci

abdulrahmanmuhammadisa
Автор

Allah ya kara basira. Ga lyrics, ga wanka. Waka ta bugu.

fahaddanladi
Автор

Wow 😲 mashaallah tabarakallah allah ya taimaka na breaker 😘😘

beshobeautybushra
Автор

Ina yinka oga kuma aboki kahuta Allah ya kareka da mahassa da da kyau wlh yar arewa tafito lafiya

almoumoussamaradi
Автор

Yayi oga, Allah yakara basira da azaka afihaka. Ameen

cadadaca
Автор

Please 🙏🥺 hamisu breaker mu wai baayin waka da kalar sunayenmu
😭😭😭😭Muma fa iyayenmune suka samana please 🙏 Dan Allah ayi waka da sunan irinnamu please 🥺🥺

beshobeautybushra
Автор

eeeeh yayi sosai oga oga na ina yinka sosai banda kamar ka allah kaka basika da daukaka allah kare ka tu as trop tue les song pro tu mon artiste prefere tu es dans mon coeure jai suis trop fan de toi mon boss jai taime que dieux tes garde daga naka moubarak cote d ivoire

mahamadoumoubarak
Автор

Slm hamusu shalelene inagaidaka maigida

rabiusayyaditv
Автор

Masha Allah Allah dai ya biya jarumi Hamisu breaker tauraran zamani

zouladeinimoussa
Автор

Maigida yayikeu Machaallah Allah ya karabasira

Abdulaziz-gcnw
Автор

Masha Allah Allah ya kara daukaka da basira oga 👌👌👌🙏🙏

yaranzamani
Автор

Masha allah
allah ya qara basira LOVE doctor

young-om
Автор

Ubangiji Allah ya kara daukaka yallabai

bashowmk
Автор

Allah kara kam akwaita, buh bakayi uploaidng a soundcloud & audiomack ba why?

gsontv
Автор

Masha Allah.. Allah yakara basira hamisu

ahmadibrahim
Автор

Very very sweet oga MashaAllah
🌟⭐️🔥🔥🔥

ibrahimazeenatv
join shbcf.ru