ALIYA SEASON 4 EPISODE 12

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Masha allah yaya hassan inna kallon film din nan sbd gwarewar director baisamu a duguwa wato duk abunda aka shirya warwareshi bai wuce sati biu asiri ke tonuwa sabani wani film dasuke jan mutane kamar masu kudin banza allah yakara basira amin

hajaraummar
Автор

Masha Allah Allah yakara wa annabi girma dadaukaka

Infnsk
Автор

Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

usmanibrahim
Автор

Depuis le Cameroun le camerounais qui regarde ce film laï🎉🎉🎉ke

MouazMouaz-jo
Автор

🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤Wai wai waii waii waii hajiya saratu anga duniya endama ace macen tabawa kudin da zata tsira amman wannan 😂😂😂😂😂zai narki dukiyan alh dukiyan haram kai naji dadi😂😂

halimahassan
Автор

Ina kallon wannan film sabida amal ❤❤❤❤

muhammadauwal
Автор

Yau she barina da fimdi aliya tun batada lfy gashi yanzu tasamu lfy ❤🎉

Aboubacar-pm
Автор

Masha allah amazing saratu kin shiga tara😂😂😂😂😂😂

isihakmuhammad
Автор

Ma Sha Allah Ali jita Mai makogwaran zinare

AsmauIbrahimuba
Автор

Ba "blood group" ake cewa ba, "medical report/ medical certificate " ake cewa

Yanda aka nuna ta a matsayin medical doctor, bai kamata ace tayi irin wannan kuskuren ba

musasanusialiyu