ALAMOMI GUDA BAKWAI IDAN MACE TANA BUKATAR NAMIJI

preview_player
Показать описание
ASP VLOG Muna saka muku videos ne don gyaran zaman ta kewa don haka kuyi subscribe din mu do min kasan cewa tare damu mun gode
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah sarki watarana warhaka muna akabari konce Allah yasa mudace alfarm sayidina rasulu llahi s a w 💞💞💞

AliNaannabi-nz
Автор

Bayan aure kinan idan ko biyune shedan ne n uku xakuye dashii wannan ba al adan musulmibane Allah y kiyaye

nurayusuf
Автор

Allah yashiryeki yakaremana zuri'a da haifar marasa tarbiya da masu bata tarbiyar Al Umma

MuhammadauwalMuhammad-ctzl
Автор

Rabbi habli hukuman wa alhiqni bissaliheen waj alli lisana siddqin fillakireen waj alni minwarasati jhannatti Nna im rabbi La tazar ni fardan wa anta khairul wariseen 🤲🤲🙌🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

MOULANAMALLAMBASHIRBASHIR
Автор

Hauka maganinki Allah yakamata akaiki dawanau

AhmadSirajo-sjsq
Автор

That's so cool mungode na fahimci abun da bdrwt take nufi ynz thanks alot

abubakarahmad
Автор

Kekina taimakawa wajen bata tarbiya allah shiryemu duniya tazo karshe kina taimakawa mazinata haka

NassarIbrahim-eh
Автор

Ki kiyaye, harshen mutum shi zai kai shi wutar jahannama

haroontahir
Автор

Kazo ku fita ina ? Babu auren? Ku kuke zuga mutane su kauce hanyar mazo SAW ko😢

abdulkadirabubakar
Автор

chin amana ai dakin sa bikiyi video nan ba aikin gama ....

talesbyASA
Автор

Meye amafani wanan video clip din nake

danyakumbo
Автор

Mama ni Mir Yaki ta kebani sha awa kinda mirya me dadi kwarai dagaske.

amaduyusuf
Автор

Karyakikeyi kinabada yanda za aci amanane

abubakarabba
Автор

Kifito fili kiche saduwa kawai kidaina kame kame da dogon labari

jamilujGombe
Автор

Wai ni idan anfita ina za'aje, inaso insani please 😂😂

createdailywithme-lwin
Автор

Salam, yar uwata sannu da qoqari but pls dont encourage mara aure su fita, gara dai ace masu auren ne suka fita. Let this video be applicable to only the couple pls. Kin san idan an fita da mace fa, shaitan ne na uku duk lokacin da aka kadaita. kuma yanzu imani yayi rauni. Pls make it clear irin wannan fitar ta ma'aurata ce. Some of your videos masha Allah apply to both but some are for the married only, kindly make it clear please.

abubakarbashir
join shbcf.ru