FATAKE SEASON 2 OFFICIAL TRAILER.

preview_player
Показать описание
@fatakeseason2 #fatake #kannywood #ukentertainment #fatakeseries #fatakeseason1
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

gaskiya kuna samu farin ciki Muna gdy 💃💃💃

HalimaaliBayero-ltzf
Автор

Masha Allah gaskiya ina jindadi wanan Film ƙin wlh mutum biyu yake birge ni sosai Ahamed da Fatima❤❤❤

MohammedSalim-oe
Автор

Waw lallai akwai kallo agaba I can't wait for this season 2

Alhaji-wakil
Автор

Bb jafar ke magana d yawun yan downloading na Nigeria 🇳🇬 kasa baki 1, muna matukar yaba kokarin ku fatan alkhairi garemu baki 1

bbjafartv
Автор

Gsky dai zan iya cewa dakwai kallo gaba, sai yanzun mah zamu fara Kallon FATAKE, amma fa jiki na Yana bani cewa Fatima, Ahmad da Dan uwa "Garzali Miko" ubansu daya

NuraRabiuMusa
Автор

TABB KALLO NAH GABA CAN'T WAIT 😢😢🎉🎉

anasmuhammadauta
Автор

Kai😳 Ashe yanxu za'a fara fatake, Allah ya kaimu agadess d'in lafiya, muna Jira, Allah ya kaimu 12 ga November lafiya, Allah ya qara muku basira ya Kumai muku jagora

sabee-olamuhd
Автор

Dan allah in lokaci yayi zaku daura muna shi a YouTube? Daga 12 November? Please

misbaououstaze
Автор

Dan Allah in lokacin yayi kuna daura mana

mubarakmusa
Автор

Tap kallo na gaba Allah yh kara basira

daudamustapha
Автор

Kaima da kake dora mana Allahnya saka ma da alkhairi🙏 yaushe za’a fara sakin season 2 din

khaleedabbah
Автор

I really like this series please have it in English Subtitles coming from USA 🇺🇸

sophiadean
Автор

Wae nikam a wanne channel zan Sami season 1 ne nifa har yanzu ban Kalli ko guda Daya ba

MUFTAUUMAR-zqjt
visit shbcf.ru