KISHIYATA SEASON 7 EPISODE 1

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Ai gskia Hassan gigs baya film din banza ina matukar son film din nan yana maana sosai❤❤

sadiyaauwal
Автор

Masha ALLAH, gaskiya idan akayi hakuri komai yana da karshe duk abin yaya hanne da hajiya tabawa da aunty bilki, yazo karshe, Alllahumma iyyaka na abudu wa iyyaka nasta'in, kasaki kowa ka kama Allah, duk karfin asiri watarana se ya karye, ya Allah ka kara tsaremana imanin mu

Kai Gambo karmami ka fiya son kai, kayi ta kod'a maganinka kana kushe na wasu

samirahassan
Автор

Kai yaya hanne ta dena tashe a gidan alhaji gaskiya mu Yan team d'in Yaya hanne zamuyi zanga zanga 😂😂😂

ZakariaKwalamma
Автор

Ni wannan filin ɗan bamakallo ❤ wannan tallai❤ tare tamukeyi

NuraSadi-uwpy
Автор

Masha allah alhamdullah gaskiya wannan serins din waazi
Gamasu biye biyen bokaye da malamai tsibu allah kasheryamu da sheyawaka ameen suma ameen

AouaSaa
Автор

Macha Allah gaskia wanan séries din waazi ne😊 gamasu biye biyen bokaye da malumai tsibu😢

asmakadri
Автор

Allah sarki Tabawa an shawuya 😂😂
Yaya Hanne game over 😂😂
Umma biliki you're in danja

balaaliedo
Автор

Machaallah allah yakarbi dadou a' amin kakata🤲🤲🙏🇳🇪

SanousiAdam
Автор

Daga seson 1 zuwa har yanzu wlh is very nice

SadathAhmed-owyy
Автор

Kai wannan film kuna birge mu wallahi ba jan rai ba kwafsawa abunda ya dace kawai shi kuke yi

ummuabdullaah
Автор

Masha Allah tabarakallah Kai Tabawa me sa'a ce Kuma me babbar rabo ce 😂

falmatamustaphausman
Автор

Kishiyata yayi sosai kuma akwai fadakarwa Allah yakara basira

ismailusman-uosx
Автор

I love you mayro da Nabila ❤️✌️❣️daga 🇨🇲

souleymanyaouba
Автор

Masha allah konayimuna jidadan allah ya karradekaka🙏🙏🙏

RahanaBeby
Автор

Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤

YakubouMaliki
Автор

Gaskiya film di yakamata yakare haka saboda kuyi kokari sosai

saliuhassan
Автор

Masha Allah Watching👀 from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Alhamdulillahi for another opportunity to witness this day again

Pheenart
Автор

Jamaa mairo fa na bakin kokarinta allah ya bamu hali irin nata.kuma fa namiji idan ya yarda da mace fa baya iya gardama da ita

ramatouabdouchaibou
Автор

wannan shine makomar musu biye biyan bokaye da malam tsubbu allah shikiyaye kashirya masu shiryuwa

AbdullahiMusaAhmad
Автор

Masha Allah Allah ya kara karfafa tauhidi Akan shirka 🎉❤ kuna kokari wallahi 🎉 Allah ya kara basira

AbubakarMahmud-gkrr