Ado Gwanja - Warr (official video) 2022

preview_player
Показать описание
Ado Gwanja - Warr (official video) 2022

#adogwanja - #warr #officialvideo #2022

@Music distributed by Dj Amson
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Na lura da hannu
Kuma kun iya wanka
Limami kuma nasan
Wannan ya iya yanka

This is the part that got me in the I don't know hausa but i sure i am learning already

phostermeister
Автор

wow macha allah fatan alkairi 🎧ado gwanja baba warr 🤸 allah ya kara basira 🕺🎥

nasarabdoulhabou
Автор

Masha Allah yayana wakar tayi kuma tatada hankali kowa saboda dadinta Allah yakara basira

فلمةعرب-سس
Автор

Heege gwanja inyi maka yabon Katsinawa 🔥 🔥 🔥

Real_Bajiks
Автор

I am Igbo but am in love with this song ❤❤❤❤🎉🎉🎉

MrClaiq
Автор

Allah ya kara basira ameen summa ameen kannayi munajin dadi wlh ♥️♥️♥️🎤🎧🎸

abkribohamanetv
Автор

J’attends plus que ça mon frère depuis Cameroun je suis camerounais j’attends le meilleur de ça mélangé avec français un peu tu verras ça dans le monde partout dans l’Afrique 👑👑👑❤️❤️❤️❤️❤️👌🏾👌🏾👌🏾👌🏾

loicfaciletech
Автор

Wow that's good beautiful Ado gwanja kayi kyau dakokari sosai

mustaphamuhammed
Автор

Masha allah oga munajidadi
Sosai allah qarabashira 👍❤️🇳🇬🇵🇸

usmannadaboadodaura
Автор

Masha allah ado gwanja allah yakara daukaka da basira allah yayi jagora alfarmar manzon Allah s a w allah yayima albarka

Danliman
Автор

J’aime trop depuis le congo brazzaville 🇨🇬❤️

Miraculeux_
Автор

Alhamdulillah video yayi, Amma oga naso ace anyi wani saban rawa Wanda ana ganin kanayi ansan rawan warrrr..😂 kakeyi, sabida karbuwar da wakannan tayi awannan shekarar, ALLAH YA HADANI DAKAI OGA🤑👨‍❤️‍💋‍👨

umarmsani
Автор

Shiga dasu kabasu gudu da susan kafusu gudu Gwanja mawakina War song tayi matuka Gaya Allah yakara basira kuma yakareka daga yan tirtk
Tirtir...

mubarakdj
Автор

انا سعيده جدا ب تقدمك ووصولك للمرحله دا من نجاح لى نجاح ادو كونج كل الحب 😘😘😘😘😘😘😘💖💖💖💖💖💖💖

anfasnails
Автор

Warr'yy'adogwanja'munagodiya. 👉🇱🇾🇱🇾🇱🇾👈🇳🇪🙏🙏

lawalicho
Автор

Moi je suis sénégalaise 🇸🇳🇸🇳🇸🇳 j’aime bien son chanson war war🎉🎉🎉❤

bigmotoure
Автор

Wow Masha Allah
ado gwanja❤️❤️❤️❤️ashe ka nanan

mansooryahaya
Автор

Waka tayi Dadi sosai Allah yakara daukaka,
Amma gaskiya video beyi kyauba sosai, kamar ado gwanja baya farinciki akai videon, sannan ba actin, atakaicedai jinwakar yafi ganinta 💯

aishasaleh
Автор

Masha Allah Ado gwanja acigaba da sabuwar fasaha Allah ya kara basyra amin

baraatuabdukarim
Автор

Hahahahahahah Yes so! Duk Wanda bai so wakar bama mun ce masa Warrrr 😜💃💃💃💃😂😂😂😂😂🙌

ashmultimediatv