Tsaf (remix) - Ngulde ft Dj AB (Official Viral Video)

preview_player
Показать описание
#TeamDoleAjimu
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Gaskiya ne DJ Ab Haka ya kamata ku dinga taimakawa kannen ku masu tasowa domin wata rana sune zasuyi Al-fahari daku


Ku Kuma kannen Babban Yaya Ina hada ku da girman Allah kuhi fitintunun nan na zamani tun daga shaye shaye bin Mata liwadi da sauran su domin mudin musulmi ne ba duniya kawai muka zo zama ba dole Muna Sara Muna duban bakin gatari Allah ya mana Albarka a rayuwar mu gaba daya


Ameeen Summah Ameen

SAIDM-lqro
Автор

Gaskiya na jima banga celebrate Dake promoting din kananan mawaka kamar DJ AB ba

Auwalsani-zpke
Автор

Allh y kara basira gulle Dj Ab yana son cigaban matasan like not others

AdamuIsmail-si
Автор

Ah fadamin wani wuri neh ngulde yayi verse nashi😅😆🤣🤣

JSmartnigeria
Автор

Sauwaka
Sauka car
Daukaka
Dauka car😮😮😮

MBBSotomy
Автор

Title Correction "DJ AB ft Ngulde_Tsaf" could have been better. Dan Chorus kawae Ngulde yayi Babu ko verse daya

adammuntakaidris
join shbcf.ru