GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 5

preview_player
Показать описание
Please SUBSCRIBE to Maishadda Global Resources YouTube channel:

#Maishadda #MaishaddaGlobalResources #kannywood
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Masha Allah... Allah ya kara basira darajar Annabi s a w ♥️✅

NOLOVETV
Автор

ماشاء الله تبارك الرحمن شكراً عليك جزاك الله خيرا كلو جميع أنا في سعودي أربعة from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘

jabirmuhammad
Автор

Tafida is actually a good actor, thumbs-up 😊

abdulrahmanadamu
Автор

Chiroki (Tafida) showing his class in every scene he acted.
Tsohuwar zuma 👌

derikawu
Автор

Gsky Tafidan nan Makurane wajen acting andade anayi dole aiiii
Yakamata ana nuna mashi Dan Allah a kowani since ❤❤❤

yauyusuf
Автор

Dan girman manzon Allah Muhammadur Rasulullah (s a w) ku yimun liking.🙏🙏

aminusani
Автор

Wanda churoki yake burge shi yamin like 😂😂😂😂

hadizamusa
Автор

May the peace and blessings be upon our noble and sweet Prophet Muhammad(SAW)💚💚💚💚💚💚

idrisusman
Автор

Wallahi tafida films yayi kyaou dakai zuhowar zuma

idirissoI
Автор

Maganar Gaskiya Abubakar Bashir maishadda dakai da Ali Nuhu Yakamata kusani Cewa Film yana da kaman ceceniya ga rayuwan Dan Adam sannan kuma Yakamata kusani Cewa wannan shiri kunyisane a Tafarkin Sarauta sannan Kuma ga Addininmu addinin Allah wato Musilunchi Gaskiya baikamata kuna wasa akan Aure ba saboda sunriga sunyi aure sannan kuma wa da kanine uwa daya uba daya tananne kadai kada kuyi kokarin yin wasan kwaikwayyo dashi saboda aikata Haramun da nunawa duk Sa6on Allah
atashi lfy wsalam

anasrilwan
Автор

Masha Allah it another Saturday Alhamdulillah for keeping us alive

halimadurojaiye
Автор

Wallahy tafida ya Kara fiddo da series in sosai

rabiatubashir
Автор

Wallahi wannan tafidan yayi wlh 👌🏼👌🏼😂😂😂😂

MrsamamaJariri-jsvq
Автор

Sarki Ali Nuhu yakamata kayima chiroki film for Allah sake to uprade his stardom, bcos he really deserves an award, he can really act for real.besides he has been in the industry even before we were born, and his acting is very real in royalty👍koba komi yakankaro muku mutunci.❤❤❤❤❤❤

asiyayero
Автор

Waiwaiwai ciroki well come back, wlh wannan episode yayii kyau

zainabhassan
Автор

TAFIDA An dade anayi dashi wallahi baya tsofa ko kadan a haka na san shi tun baya ❤

HussainiIbrahim-ynzt
Автор

Chiroki namu😂 Allah kara tsawon kwana mai albarka ❤

FaizaElhAli
Автор

Masha Allah Allah yakara basira dadau kaka mugode sosay❤❤❤❤

MariamG-cv
Автор

Masha Allah da Chiroki...in dai ana raye za a cigaba Allah qara lafiya da imani👏👏

jamilaadamuy
Автор

Allah ya karawa ciroki Lafiya 😂😂😂😂 Gaskiya yasa dariya sosai

HauwauAbubakarumar
visit shbcf.ru