Rigima sabuwa! Jaruma ta fusata tayi kachakacha da Laila da kawar ta Hadiza Gabon

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

kurinka hakuri dajunanku, tone tone bayida amfani, Allah yasa mudace

aishatusalehsaleh
Автор

Wanna rigima dai Allah ya kawo karshenta. Allah ya huci zukatanku

salmasaldif
Автор

Ashi kin iya hausa sosai rainin hankalini Allah ubangiji yashiryake

ubaidaabdulrahamanzangonda
Автор

Yan tsakar gida kunfara Samana yar DAWANAU.

Nagaida. Umar Angon Surbajo

bababarrister
Автор

Bata da lokacinki kuma wlhy tafiki tunda tayi shiru

mustaphafatee
Автор

hmm
fim dinfa yana kyau
wallahi sai kace marasa ilimi

UsmanUsman-bllj
Автор

Mata-maza ce kenan Laila? 1:50 😮
🤣 🤣 🤣 🤣 🤣 🤣 🤣 🤣

d.bcooper
Автор

Hadiza ba rouwan ta Allah ya chirya jaruma Allah ya kewota

afatahiya
Автор

To Allah yarufa Asiri Dan Allah kuyi hakuri muringa tinawa da mutuwarmufa All uma msulmi
Allah yahuci zuciyarku kowa yayi harkasa

marrymmoraaturomanadalamba
Автор

ni jin wannan labarin ma yasa min ciwon Kai. kullum abu1.ummm
ALLAH ya kyauta
zama Lapia dai yap zama d'an SARKI.kowa yayi harkar sa mana yawan mai-maita magana shike kawo checekuci.
plz duk kanku kowa yanada aikin yi shawarata agareku kowa ya ri'ke aikin sa, abar ptina azauna Lapia da juna.

lubabatuauta
Автор

Wanyo allah shame on you hausawa da sague sague isn't not good c pas possible à la fin soyez patient entre vous

daninnawa
Автор

Mstt dalla kuhadu kudan bace da wanan kurin bakin

hauwauabdurasheed
Автор

Anayi munajin dadi
Kuma laila kowa yasan gsky take fada

aminushafiu
Автор

Ok, jaruma is in the lead in this fight Allah ya kyauta

shalomqueen
Автор

Zahiri laila tana da tsokana sosai tafiyashiga abunda beshafetaba ita adole seduniya taimata kallan me mutunci tafikowa

shahshaj
Автор

Tabarmar kunya ce kikeyi jaruma, kuma mutuwar aure ai qaddara ce, kibi a hnkl yarinya

basheera.makoda
Автор

nagode jaruma wlh allah yasan kina burge ni sosai i love u my jaruma

nuhumsani